Ko kun san cewar tun dubunnan shekaru da suka gabata aka samar da kwale-kwale? Babuw anda ya san yaushe ne aka fara yawon bude ido da tafiye-tafiye da kwale-kwale, amma tun daga shekaru dubu 5000 kafin Miladiyya zuwa yau ya zama abun hawa na yau da kullum. A yau ma a gabar tekunan Turkiyya ana daukar hayar jiragen ruwa kanana. A yanzu garuruwan da ba a mota ana zuwan su a jiragen ruwa.
Hide player controls
Hide resume playing